SiyasaAbin da EU da AU za su tattauna a taronsuTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaPelz Daniel SB/MAB02/16/2022February 16, 2022An shafe shekaru hudu bayan taron karshe tsakanin Kungiyar Tarayyar Afirka da Kungiyar Tarayyar Turai. Shugabannin kasashen nahiyoyin biyu na sake gudanar da taro a birnin Brussels, inda za su tattauna abubuwa da dama.https://p.dw.com/p/477LPTalla