1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: Sana'ar talla a yankin Dandi

December 12, 2022

A yankin Dandi na Nijar Talla na daga cikin kasuwancin da al'umman yankin na karkara suka sama gaba wadda da ita suke yin dogaro wajen rayuwa.

https://p.dw.com/p/4KpUp
Niger l Gesellschaft - Junge Mädchen in Niamey
Hoto: Britta Pedersen/dpa/picture alliance

Tun daga shekara hudu ne dai Dandawa ke fara dora wa diyansu mata talla a wani mataki na fara shirya auren diyansu saboda a wannan lokacin ne ko wacce uwar diya ke kokarin ganin ta fita kunya ta hanyar yi wa diyarta kayan daki da kuma yi wa 'yan uwan ango kaya na gani na fada. Wannan dai na daga cikin abubuwan da ke taka wa wasu yara 'yan mata birki a fanni karatu tare da lalata tarbiyarsu. Domin jin karin bayyani sai a saurari shirin daga kasa.