SiyasaAmfani da kafofin zamani wajen aikata laifukaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane11/06/2019November 6, 2019Faransa za ta yi aiki da wasu kasashen yammacin Afirka kan shawo kan matsalolin amfani da kafofin zamani wajen aikata laifuka bayan wani harin ta'addanci kan sojojin Mali wanda ya yi sanadiyar mutuwar sojoji fiye da 50.https://p.dw.com/p/3SYmITalla