Al'aduAmfani da sabulu wajen yaki da zazzabiTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'adu03/01/2017March 1, 2017Maleriya ta kasance cuta mafi kashe rayuka musamman a nahiyar Afirka. Kimani mutane dubu 900.000 suke mutuwa a kowacce shekara. Amma yanzu a kan iya samun sauyi bayan kirkiro da wani sabulun wanka a Burkina Faso.https://p.dw.com/p/2YSRuTalla