SiyasaAmirka za ta taimaka wa Afirka da dabarun tsaroTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa MA04/17/2018April 17, 2018 A ci gaba da neman mafitar rikicin rashin tsaron da ke bazuwa zuwa kasashen Afirka, manyan hafsoshin kasashen da na Amirka sun gana a Abuja da nufin neman mafita ga matsalar da ke zama karfen kafa.https://p.dw.com/p/2wCb3Talla