Bala'iTillaberi: Ibtila'in ambaliyar ruwaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoBala'iGazali Abdou Tasawa ZUD/LMJ09/13/2022September 13, 2022Mamakon ruwan sama ya haddasa mummunar ambaliyar ruwa a sassa dabam-dabam na Afirka, DW ta ziyarci yankin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar mai fama da matsalar tsaro da ya samu kansa cikin bala'in ambaliyar ruwan. https://p.dw.com/p/4GnUxTalla