SiyasaBaraka kan samar da mafaka ga bakin haure a kasashen TuraiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane12/26/2019December 26, 2019Kungiyar Tarrayar Turai ta dade tana fafutukar ganin an girka wani tsari na ba da mafaka sai dai akwai sauran rina a kaba sakamakon yadda ke da akwai baraka a kan batun tsakanin wasu kasashen.https://p.dw.com/p/3VM25Talla