1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Buhari na hanyar komawa gida ba da jimawa ba

July 12, 2017

Bayan barinsa Tarrayar Najeriya da nufin hutu na magani, shugaban Tarrayar Najeriya da ke riko ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari inda ya ce ya na kara samun sauki kuma zai dawo cikin kasa a lokaci na kankani.

https://p.dw.com/p/2gQ5W