SiyasaBurkina Faso: AU na neman mafita a rikicin siyasaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo11/10/2014November 10, 2014Shugaban kungiyar Tarayyar Afirka Mohamed Ould Abdel Aziz ya gana da sabon shugaban gwamnatin mulkin soji na Burkina Faso Lt-Kanar Isaac Zida a Wagadugu.https://p.dw.com/p/1DkwrTalla