Burkina Faso ta samu sabon shugabaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Bala11/17/2014November 17, 2014Bayan kwashe tsawon lokaci ana tafka muhawara, masu ruwa da tsaki na kasar Burkina Faso sun amincewa Michel Kafando ya jagoranci gwamnatin rikon kwaryar kasar.https://p.dw.com/p/1DohXTalla