SiyasaChadi: Muhawara kan aika sojoji yankin SahelTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa11/26/2019November 26, 2019Matakin gwamnatin Chadi na shirin aikawa da sojojin kasar a wasu kasashen Sahel domin yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda ya haifar da zazzafar muhawara a kasar ta Chadi kan dacewar matakin.https://p.dw.com/p/3TlyLTalla