SiyasaAna zargin sojoji da kisan fararen hula a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa M. Ahiwa12/27/2022December 27, 2022A Jamhuriyar Nijar, hukumar kare hakkin dan Adam CNDH ta gabatar da rahoton bincike kan zargin da aka yi wa jami'an tsaron kasar na kisan fararan hula a kauyen Tamou.https://p.dw.com/p/4LSulTalla