Tattalin arzikiKaddamar da kasuwar Albarkaram a NijarTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoTattalin arzikiLarwana Malam Hami AMA/LMJ06/12/2023June 12, 2023Kasuwar garin Albarkaram da ke yankin Damagaram, ta fara da kafar dama. Daruruwan al'umma mazauna karkara sun halarci kasuwar a makon farko da aka kaddamar da ita, inda hukumomi suka ce hakan zai kara bunkasa tattalin arzikin al'ummarsu.https://p.dw.com/p/4RVswTalla