1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: 21.07.2022

July 21, 2022

Wanne tasiri rashin tafiyar shekarar karatu yadda ya kamata a jami'o'in Nijar ka iya haifarwa ga rayuwar matasan kasar? Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan wannan muhawara.

https://p.dw.com/p/4EUDf