You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Faransa ta gargadi Trump kan Greenland
Kasar wacce Emmanuel Macron ke shugabanta ta ce babu wanda za ta bari ya yi barazana ga wani yanki na Tarayyar Turai.
Trump ya sake kalubalantar NATO a kan kudaden tsaro
Donald Trump, ya sake yin kira ga kasashe mambobin kungiyar kawancen tsaro ta NATO da su kara kudadensu na tsaro.
Kotun Amurka ta sanya ranar yanke wa Donald Trump hukunci
A cikin wayan Mayun 2024 ne aka samu Trump da aikata laifuka 34 har da toshiyar baki ga jarumar batsa Stormy Daniels.
Kotu ta tabbatar da hukuncin da aka yanke wa Donald Trump
Mr Trump ya jima yana musanta zargin cin zarafin E Jean Carroll, ko da yake ta gaza gamsar da kotu cewa ya yi mata fyade
Trump ya bukaci jinkirta haramcin amfani da TikTok
Shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ya bukaci kotun koli da ta jinkirta hukunci kan haramcin amfani da TikTo.
Makomar Ukraine bayan yaki
Tarayyar Turai na tattaunawa kan matakan da za su dauka don makomar Ukraine bayan yakin kasar
Trump na neman a kawo karshen yakin Ukraine
Donald Trump na Amurka ya bukaci a tsagaita bude wuta a Ukraine.
Trump da Macron sun gana a Paris
Donald Trump na Amurka da Macron na Faransa sun gana gabanin taron sake bude Notre Dame.
Yarima William na Ingila zai gana da Donald Trump a Paris
Haka zalika Yarima William zai tattauna da mai dakin shugaban Amurka mai barin gado Jill Biden gabanin fara taron
Donald Trump zai kara haraji kan China da Mexico da Kanada
Trump ya ce zai kara harajin ne a ranar farko ta kama aiki, 20 ga watan Janairun sabuwar shekara mai kamawa ta 2025.
Amurka ta bukaci Rasha da Ukraine zama a teburin sulhu
Mashawarcin Donald Trump kan tsaro ya bukaci kawo karshen yakin Rasha da Ukraine tare kuma da bukatar tattaunawar sulhu
Shirin Rana: 17.11.2024
China ta ce za ta yi aiki da gwamnatin Trump
China ta yi alkawarin yin aiki da Trump duk da tsamar da aka yi tsakanin Beijing da Washington a mukinsa na farko.
Yakin Ukraine zai kare a lokacin mulkin Trump - Zelensky
Shugaban kasar Ukraine ya yaba tare da nuna gamsuwa kan canja yawun da suka yi a baya-bayan nan da Donald Trump.
Donald Trump na nade-naden mukamai a sabuwar gwamnatisa
Amurka : Donald Trump na rarraba manyan mukamai a sabuwar gwamnatinsa
Trump ya sanar da mutumin zai kori bakin haure daga Amurka
Amurka : Shugaba Donald Trump ya sanar da sabon shugaban hukumar da zai kori bakin haure daga Amurka
Shugaba Biden zai gana da Donald Trump a fadar White House
Shugaba Biden zai gana da Donald Trump a fadar White House
Iran ta nesanta kanta da zargin hallaka Donald Trump
Iran ta nesanta kanta da zargin hallaka Donald Trump
Shugaba Putin na shirye domin tattaunawa da Trump
Shugaban kasar Rasha na iya tattauanawa kan Ukraine da zababben shugaban Amurka, bayan nasarar da ya samu a zabe.
Biden ya yi alkawarin mika wa Trump mulki cikin ruwan sanhi
Shugaba Biden ya gayyaci Trump da ya zo su shirya yadda za a mika wa sabuwar gwamnatin ragamar mulki.
Shirin Yamma 07.11.2024
Shirin Yamma 07.11.2024
Fatan 'yan Afirka a kan Donald Trump
Ko yaya hulda za ta kasance tsakanin Amirka da Afirka
Shugabannin duniya na taya Trump murnar lashe zabe
Donald Trump ya lashe zaben shugabancin Amurka, lamarin da ya sa shi samun sakon barka da arziki daga ko'ina a duniya.
Shirin Yamma: 06.11.2024
Donald Trump ya ayyana lashe zaben Amurka
Donald Trump na Republican ya lashe zabe a North Carolina da Georgia da kuma Pennsylvania daga cikin jihohi raba gardama
Zaben Amurka na 2024: Amurkawa na kada kuri'a
Zaben Amurka na 2024: Amurkawa na zaben shugaban kasa
Ranar babban zaben Amurka
Yau take babbar rana a Amirka, inda miliyoyin Amirkawa za su kada zaben wanda zai shugabance su.
Aski ya zo gaban goshi a zaben shugaban Amurka
An zo gabar karshe ta yakin neman zaben shugaban Amurka da za a bude rumfunan zabe a Talata 5 ga watan Nuwambar 2024.
Harris da Trump na kace-nace a gangamin yakin neman zabe
Amurka : Harris da Trump na kace-nace kan batun 'yancin mata da matsalar bakin haure a gangamin yakin neman zabe
Ya ya ake zaben shugaban kasa a Amurka?
Abubuwan da ya kamata ka sani game da zaben Amurka da yadda ake aiwatar da shi
Amurka: Ya alaka da Afirka in Trump ya ci zabe?
Ya alakar Afirka da Amurka za ta kaya, idan tsohon shugabanta Donald Trump na jam'iyyar Republican ya dare mulki?
Mark Rutte sabon sakataren kungiyar NATO
Mark Rutte ya zama sabon sakataren kungiyar tsaron NATO ya karba daga hannun Jens Stoltenberg.
Shirin Yamma: 21.09.2024
'Yan majalisar dokokin Amurka sun kasa tsawaita kasafin kudi
Fiye da 'yan Republican 12 sun bi sahun 'yan Democrat wajen kin amincewa da tsawaita kasafin kudin har zuwa Maris 2025.
Mai yunkurin halaka Donald Trump ya gurfana a kotu
Routh ya yi kokarin harbe Donald Trump ne bayan da ya lababa da bindiga cikin dajin da Trump din ke wasan kwallon Golf
Trump ya sake tsallake rijiya da baya a yunkurin halaka shi
Tsohon shugaban na Amurka ya na filin wasansa na golf, a yayin da maharin dauke da bindigar AK-47 ya nemi yin harbi.
Harris ta sa Trump kare kansa a zazzafar muhawara
Manazarta na ganin cewar da yawu muhawara tsakanin Kamala Harris da Donald Trump ta sauya tunanin masu zabe a Amurka.
Shirin Safe 11.09.2024
Shirin Safe 11.09.2024
An fara zaben wuri a Amurka
Masu zabe a Amurka sun fara zaben wuri domin mutanen da suke rayuwa nesa da mazabunsu.
Trump da Harris na shirin tafka mahawara kan manufofinsu
'Yan takarar shugabancin Amurka Donald Trump da Kamala Harris za su fuskanci juna domin mahawara kan manufofinsu.
Trump zai bai wa Elon Musk mukami idan ya ci zabe
Abota tsakanin Trump da kuma attajiri Elon Musk ta kara karfi a lokacin da Amurka ke dab da gudanar da babban zabe.
Trump zai fuskanci sabbin tuhume tuhume kan zaben 2020
Tsugune ba ta kare ba ga Trump kan zaben 2020
Kalubalen da ke gaban Harris na yin nasara a zaben Amurka
Harris ta yi jawabin karbar takarar shugabancin Amurka, kasa da kwanaki 80 kafin babban zaben watan Nuwamba.
Amirka: Tim Walz ya sha alwashin lallasa Trump
Jam'iyyar Democrat ta sha alwashin lallasa Republican a zaben Amirka na 2024.
Obama ya goyi bayan takarar Kamala Harris
Kamala Harris ta sami tagomashi daga Obama
Shirin Rana 13.08.2024
Shirin Rana 13.08.2024
Trump: Babu ja da baya wajen korar baki idan na lashe zabe
A hira da Elon Musk a kafar X, dan takarar shugabancin Amurka Donald Trump ya ce zai kori baki idan ya yi nasara a zabe.
Donald Trump ya tattauna da Elon Musk
Donald Trump na kyamar baki har yanzu
An yiwa shafin kwamittin yakin neman zaben Tump kutse
Kwamitin yakin neman zaben Donald Trump ya ce an yi masa kutse.
Tim Walz zai mara wa Kamala Harris baya
An bayyana sunan Tim Walz a matsayin wanda zai mara wa Kamala Harris ta Jam'iyyar Democrats baya a zaben Amurka.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 14
Shafi na gaba