SiyasaBinciken Janar Diendere da magoya bayansa a BurkinaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe/ YB10/05/2015October 5, 2015Wannan kuwa ya zo ne kwanaki kalilan bayan da shi jagoran juyin mulkin Janar Gilbert Diendere ya shiga hannu domin fuskantar shari'a bisa zargin laifin cin amanar kasa.https://p.dw.com/p/1GiowTalla