1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Frashin danyen man fetiir ya tashi

Abdourahamane Hassane
March 23, 2022

Frashin dayan man fetir ya yi tashin gwbron zabi a bisa kasuwanni duniya gabannin wasu muhimman taruka da ake shirin yi na G7 da EU da kuma taron NATO

https://p.dw.com/p/48x1H
Erdölraffinerie PCK
Hoto: Patrick Pleul/dpa-Zentralbild/picture alliance

A halin da ake cikin gangar dayan man fetir ta tashi da sama da Dala 120,Shugaban Amurka Joe Biden wanda zai halarci wadannan taruka guda uku, ya riga ya sanar da cewa, kasashen Yammacin duniyar za su dauki sabbin takunkumi kan Rasha tare da karfafa wadanda aka riga aka kakaba mata.