SiyasaGanawar Buhari da shugabannin addinai a AbujaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale(Hon)Internet06/15/2018June 15, 2018Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tattauna da shugabannin addinai na musulmi da kirista wadanda suka je yi masa gaisuwar sallah.Ya bukaci su fadakar da mabiyansu fa'idar hadin kai da zaman lafiya don ci gaban kasa.https://p.dw.com/p/2zeBSTalla