1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arzikiAfirka

Gaskiyar Magana: Borno ta kafa wajen kiwo na ruga

Binta Aliyu Zurmi SB
January 16, 2025

Tattaunawa kan matakin gwamnatin jihar Borno a Najeriya na kafa wuraren kiwo da ake kira ruga, domin magance matsalolin da makiyaya suke fuskanta na sauya wuraren da suke rayuwa abin da ke janyo matsalolin tsaro.

https://p.dw.com/p/4pE6h