SiyasaHari ya halaka mutane 73 a Burkina FasoTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar11/07/2019November 7, 2019Jama'a da dama sun bace sakamakon wani farmaki da wasu mahara suka kai wa ma'aikata a yankin da kasar Burkina Faso da ake aikin hakar ma'aidinai yayin da mutane 73 sun rasa rayukansu lokacin harin.https://p.dw.com/p/3SeRETalla