SiyasaJa-in-ja kan tsarin jami'o'in NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa MAB09/15/2022September 15, 2022Sabon takun saka ya kunno kai tsakanin gwamnatin Nijar da kungiyar malaman jami’o’i da ma ta dalibai kan garambawul da aka yi wa tsarin aikin jami’o’in kasar, lamarin da suka ce zai haifar da komabaya ga harkar ilimi.https://p.dw.com/p/4GvsmTalla