SiyasaKasashe daga EU sun juya wa Maduro bayaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar YB02/04/2019February 4, 2019Kasashen Turai guda tara sun hade da Amirka wajen goyon bayansu ga shugaban adawar Venezuela Juan Guaido, a matsayin shugaban gwamnatin rikon kwarya, wanda ke nuna juya wa gwamnatin dan gurguzu ta Nicolas Maduro baya.https://p.dw.com/p/3CgrYTalla