Al'aduSabani tsakanin Najeriya da Kamru a kan Boko HaramTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduMahaman Kanta 01/20/2015January 20, 2015Kasashen Najeriya da Kamaru sun kasa yarda da junansu a kokarin da ake yi na samar da rundunar hadin gwaiwa da za ta taimaka wajen yakar kungiyar Boko Haram da ta addabi kasashen biyu.https://p.dw.com/p/1ENOsTalla