1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Korafin 'yan Najeriya a China

Usman Shehu Usman
February 6, 2020

https://p.dw.com/p/3XJBV

Daliban Najeriya da ke karatu a Wuhan, garin da cutar Corona Virus ta samo asali a kasar Chaina, na ci gaba da zura ido domin ganin ranar da hukumomi za su yi yunkurin kwashe su domin dawo da su gida Najeriya.