Kura ta fara lafawa a Burkina FasoTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdulraheem Hassan/AS09/18/2015September 18, 2015Al'ummar Burkina Faso na cigaba da yin Allah wadai da juyin mulki a kasar, daidai lokacin da rahotanni ke cewar kura ta fara lafawa.https://p.dw.com/p/1GYvUTalla