1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yadda ta kaya a kakar wasannin Turai

Lateefa Mustapha Ja'afar RGB
June 15, 2020

Za mu leka kakar wasannin La ligar kasar Spain da Seria A a Italiya da kuma Primier League a kasar Ingila, da kuma wainar da aka toya a gasar wasannin Bundesligar kasar Jamus.

https://p.dw.com/p/3dnDd
Fußball Bundesliga FC Bayern - Mönchengladbach
Hoto: Getty Images/A. Hassenstein

Shirin ya leka kakar wasannin La ligar kasar Spain da Seria A a Italiya da kuma Primier League a kasar Ingila, da kuma wainar da aka toya a gasar wasannin Bundesligar kasar Jamus, inda ta leko ta koma ga kungiyar Bayern Munich.