SiyasaMace mai neman shugabancin kasa a SomaliyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa11/22/2016November 22, 2016Fadumo Dayib mazauniyar kasar Finland a yanzu ta koma kasarta ta Somaliya domin tsayawa takarar shugabancin kasa, ta zama kallabi tsakanin rawuna, ta na takara da maza 26.https://p.dw.com/p/2T4D5Talla