Salon rayuwaMace mai sana'ar gasa namaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaUwais Abubakar Idris AS07/18/2018July 18, 2018Aisha Muzammil Hanga ta zama kallabi tsakanin rawuna inda ta bude gidan gasa nama wanda aka fi sanin maza da yin wannan sana'a. Aisha ta ce ta yi hakan ne don neman na kanta maimakon yi wani aiki.https://p.dw.com/p/31ibvTalla