1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Malamai sun kaurace wa azuzuwa a Nijar

Gazali Abdou Tasawa MAB
January 31, 2022

Malaman makarantu firamare da sakandaren Nijar sun shiga yajin aiki na kwanaki biyu domin neman gwamnati ta biya wasu bukatu da suka hada da biyan su a kan kari‚ da daukar su aiki na dindindin da biyan su kudaden alawus.

https://p.dw.com/p/46KPE