IlimiNijar: Matashi mai yin alli a TasawaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoIlimiGazali Abdou Tasawa AMA/LMJ03/06/2023March 6, 2023Wani matashi malamin makaranta a garin Tasawa da ke Jamhuriyar Nijar ya kafa wata karamar masana'anta ta yin alli, a wani mataki na shawo kan matsalar karancin allin da ake fuskanta a wasu lokuta a makarantun yankin. https://p.dw.com/p/4OKS8Talla