Tattalin arzikiMatsalar kwari a yammacin Afirka07/20/2017July 20, 2017Kasashen yammacin Afirka na neman hanyoyin shawo kan matsalar kwari da ke lalata amfanin gona.https://p.dw.com/p/2gseKHoto: DW/J. ScholzTallaKasashen yammacin Afirka sun zabura wajen neman hanyoyin dakile matsalar kwari da ke lalata amfanin gona yayin da damina ke kara albarka.