1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tarihi

Nijar: Mika kayan tarihi a Damagaram

July 6, 2023

Yadda aka yi bikin mika kayan tarihi da suka hadar da litattafai da masanin tarihin nan na kasar Jamus Heinrich Barth ya wallafa, a gidansa da ke a daf da fadar masarautar birnin Damagaram na Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/4TEbQ