Muhawara kan Musulunci tsakanin Jamus da TurkiyyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa04/29/2016April 29, 2016Jam'iyyar AFD ta kasar Jamus da ake zargi da kyamar Musulunci za ta gudanar da babban taronta, da jadawalinsa zai fayyace yadda za a yi dangantaka da addinin Islama a Jamus da koyarwar limaman Turkiyya a Jamushttps://p.dw.com/p/1IfWgTalla