SiyasaMuhawara kan takaita motocin diesel a JamusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/02/2017August 2, 2017Kamfanonin kera motoci na Jamus sun amince za su inganta yanayin motoci miliyan biyar da sabuwar fasahar rage hayaki mai gurbata muhalli a manyan biranen kasar.https://p.dw.com/p/2hanzTalla