SiyasaNajeriya: Kasafin kudi mafi girma a 2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari11/07/2017November 7, 2017Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gabatar da kasafin kudin kasar na shekara ta 2018 da ke a matsayin mafi girma a tarihin kasar, a kokarin neman mafita ga tattalin arzikin da ya kama hanyar mikewa.https://p.dw.com/p/2nDVFTalla