SiyasaNajeriya: "Matsin tattalin arziki ya kawo karshe"To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris09/05/2017September 5, 2017Gwamnatin Najeriya ta ce tattalin arzikin kasar ya samu ci gaba na 0.55 cikin 100. To sai dai al'ummar kasa na masu bayyana cewa ba su kai ga gani a kasa ba. https://p.dw.com/p/2jOl4Talla