SiyasaNijar: Haramta zanga-zangar 'yan fafutukaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane12/31/2021December 31, 2021Jamhuriyar Nijar hukumomin birnin Yamai babban birnin kasar sun sake hana wani taron gangami da kungiyoyin fararan hulla na Tournons la Page suka shirya yi a karshen makohttps://p.dw.com/p/451qLTalla