Al'aduRigakafin karnuka a Jamhuriyar NijarTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'adu10/11/2022October 11, 2022Hukumomin lafiya a Nijar sun fara yi wa karnuka da maguna rigakafin ciwon hauka, saboda magance matsalar da dabbobin ke fuskanta a damina. Wane mataki hukumomi ke dauka don inganta lafiyar irin wadannan dabbobin a yankunanku?https://p.dw.com/p/4I2a0Talla