SiyasaSake dage zaben shugaban kasa a SomaliyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala12/27/2016December 27, 2016Hukumomi a Somaliya sun sake dage zaben shugaban kasar a karo na hudu sakamakon zarge-zargen magudi da kuma barazana ta fuskar tsaro. Dukkan masu ruwa da tsaki dai amince da jinkirta zaben zuwa Janairu mai kamawa. https://p.dw.com/p/2UuvVTalla