KimiyyaNijar: Ruwan sama ta hanyar fasahaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoKimiyyaGazali Abdou Tasawa ZMA/LMJ08/30/2022August 30, 2022Jamhuriyar Nijar ta fara amfani da fasahar zamani wajen samar da ruwan sama, ku kalli faifen bidiyonmu kan yadda ake sarrafa fasahar yin ruwan samanhttps://p.dw.com/p/4GEyvTalla