A cikin shirin za ku ji cewa kasashen Nijar Mali da Burkina Faso na gudanar da wani taron koli a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar domin nazarin hanyoyin tukarar matsalar kwari da tsuntsaye da ke barazana ga kayan gona a kasashen yankin Liptako Gourma