SiyasaSaurari shirin DW na rana na 26-12-2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa12/26/2017December 26, 2017A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya hukumomi sun kafa dokar fitar dare a garin Bwari na gefen birnin Abuja inda wani fadan kabilanci ya afku da ya yi sanadiyar mutuwar mutane da asarar dukiyoyi.https://p.dw.com/p/2py27Talla