Saurari shirin DW na safe na 09-12-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa12/09/2015December 9, 2015Daga cikin Labaran da shirin ya kunsa za ku ji cewa Nijar na shirin mika wa Najeriya wasu mutane 637 da ake zargin 'yan Boko Haram ne na Najeriya da Nijar din ta kama ta ke kuma tsare da su a gidajen kurkukun kasarhttps://p.dw.com/p/1HJbmTalla