Saurari shirin DW na safe na 19-09-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa09/19/2015September 19, 2015A labaran duniya za ku ji cewa Kungiyar Tarayyar Afrika ta AU ta dakatar da Burkina Faso daga cikin kungiyar dama daukar wasu matakkan ladabtarwa ga shugaban milkin sojan kasar da suka yi juyin milki.https://p.dw.com/p/1GYzoTalla