Saurari shirin DW na safiyar 30-09-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa09/30/2015September 30, 2015A cikin shirin za ku ji cewa sojojin da ke biyayya ga gwamnatin Burkina Faso sun kwance damarar rundunar sojin RSP tare da kwace barikinsu na Naaba Koom da ke Ouagadougou.https://p.dw.com/p/1GfoMTalla