Saurari shirin DW na yamma na 23-09-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa09/23/2015September 23, 2015jigon rahotannin namu ya mayar da hankali a hali ne kan halin da ake ciki a kasar Burkina Faso inda sojoji suka yi juyin milki,musamman a game da kokarin da Kungiyar Ecowas ke yi na sake daidaita al'amurra a kasar.https://p.dw.com/p/1Gc9VTalla