1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 19.08.2017

August 19, 2017

A cikin shirin za ji a Najeriya ana sa ran komawar shugaban kasar Muhammadu Buhari a wannan Asabar, bayan shafe fiye da watanni uku yana jinya a London. A fagen shirye shirye akwai ciniki da masana'antu da Ji ka karu da kuma amsoshin takardun ku.

https://p.dw.com/p/2iVOA