SiyasaSaurari shirin rana na DW na ran 01-10-16To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2/ S02S10/01/2016October 1, 2016Babban mai shigar da kara na Burkina Faso ya ce tsarin mulki bai tanadi hukunci a kan laifin cin amanar kasa da tauyen kundin tsarin mulki ba, saboda haka ba za a tuhumi tsohon shugaba Blaise Compaoré da wannan laifi ba.https://p.dw.com/p/2QnWZTalla