Saurari shirin Rana na DW na ran 22 ga watan Augusta 2015
Salissou BoukariAugust 22, 2015
A cikin shirin, za'aji cewa 'yan kungiyar Al-Shabbab sun kai hari a Somaliya. Akwai kuma shirye-shirye kamar na Ciniki da Masana'antu, da Ji ka Karu, da Amsoshin Tambayoyin ku.