Talla
Shugaban kungiyar Hezbollah da ke Lebanon Sayyed Hassan Nasrallah ya ce mambobin kungiyar a majalisar dokoki za su zabi Janar Michel Aoun a matsayin shugaban kasa, sannan mutum daya ya hallaka wasu mutane biyu suka jikata sakamakon fashewar bam a birnin Mogadishu na Somaliya